Niimar mace a gabanta

2- Idan mutum ya yi gaba da wani a baya, baya hujja ce da zata sa mutun ya zalunce shi ba. Barkan mu da sake saduwa a shirin Hannunka mai Sanda shirin da yake kawo muku sharhi na ayoyin Alkurani mai girma.3- Daukar matakai a zamantakewa da ma alamuran kasa da kasa, ya kamata ya dogara ne a kan gudanar da adalci da tsoron Allah, ba kare dan kasanci ko jinsi ko yare ba. A yau sharhin namu zai yi bayani a kan aya ta 3 na wannan sura ta Maidah da fatar zaku kasance tare da mu. Da farko bari mu saurari karatun wannan aya ta 3: حُرِّمَتْ عَلَيْكُمُ الْمَيْتَةُ وَالْدَّمُ وَلَحْمُ الْخِنْزِيرِ وَمَا أُهِلَّ لِغَيْرِ اللّهِ بِهِ وَالْمُنْخَنِقَةُ وَالْمَوْقُوذَةُ وَالْمُتَرَدِّيَةُ وَالنَّطِيحَةُ وَمَا أَكَلَ السَّبُعُ إِلاَّ مَا ذَكَّيْتُمْ وَمَا ذُبِحَ عَلَى النُّصُبِ وَأَن تَسْتَقْسِمُواْ بِالأَزْلاَمِ ذَلِكُمْ فِسْقٌ الْيَوْمَ يَئِسَ الَّذِينَ كَفَرُواْ مِن دِينِكُمْ فَلاَ تَخْشَوْهُمْ وَاخْشَوْنِ الْيَوْمَ أَكْمَلْتُ لَكُمْ دِينَكُمْ وَأَتْمَمْتُ عَلَيْكُمْ نِعْمَتِي وَرَضِيتُ لَكُمُ الإِسْلاَمَ دِيناً فَمَنِ اضْطُرَّ فِي مَخْمَصَةٍ غَيْرَ مُتَجَانِفٍ لِّإِثْمٍ فَإِنَّ اللّهَ غَفُورٌ رَّحِيمٌ "An haramta muku cin mũshe da jini da nãman alade da abin da aka yanka shi da sũnan wanin Allah, da dabba wadda aka shake da wadda aka doke da wadda ta gangaro da wadda yar uwarta ta sõka da kaho da abin da namun dãgi suka ci, sai dai abin da kuka sami damar yankawa.Wannan yanan bayyana cewa hukuncin halasci ko haramcin da Allah yake yiwa abubuwa ba wai kawai bisa amfani ko cutarwarwa da suke yi wa jikin mutane bane, saboda idan ba haka ba ai naman dabbar da aka yanka da sunan Allah da na wacce aka yanka da sunan wani ba Allah ba bashi da bambanci a zahiri amma yana da babban tasiri a ruhin dan Adam da har ya sa Allah ya haramta naman dabbar da a ba a yanka da sunansa ba.Sai kamar yanda wasu ayoyin Alkurani suke bayyanawa, idan mutum ya matsu ya rasa abinda zai ci ya halatta ya ci irin wannan nama domin kare kansa daga mutuwa.

Shin ranar da Allah ya aiko da Annabi, duk da muhimmancinta, ita ce ranar da aka kammala addini?

Ko kuma ranar da Maaiki ya kaura daga Makka zuwa Madina ce take da wadannan sifofi?

Domin amsa wadannan tambayoyi dole ne sai mun san a wani lokaci ne aka saukar da wannan aya.

Wasu daga cikinsu dabbobi ne da suka mutu haka nan ko kuma wani hadari ya jawo mutuwarsa, kuma saboda ba a yanka su ba cin namansu haramun ne.

Wasu kuma, ko da yake cin namansu halal ne kuma an ma yanka su, amma da yake an yanka su ne da sunan wani ba Allah ba, namansu ya haramta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

One thought on “Niimar mace a gabanta”

  1. Most of it is generated by sulfur dioxide and nitrogen dioxide (air pollution). Results include fish and plant deaths, corrosion, groundwater pollution, and soil erosion. Actinomycetes: formerly classified as fungi because of their filaments, the actinomycetales include many types of soil bacteria.